
Wata budurwa ta fito ta bayyana kalamai na zargi ga Shugaban Hukumar tace fina-finai na Kano, Malam Abba El-Mustapha.
Ta yi wannan bayanine a wani Tiktok Live da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta wanda wata me ammafani da sunan @Ummadaboibrahim0 a Tiktok a shirya, sannan wata me amfani da sunan @matandanaljannah ta yada inda take cewa lokacin suna yara, wai Abban ya yi yunkurin neman yayarta da lalata.
Matashiyar dai a cewarta, tace Banda sun sha Sunnah da Abba ya lalatasu ita da yayar tata.
Da yawa sun rika kira da cewa, Abba ya kamata ya kuma hukuntata saboda wadannan munanan zarge-zargen data yi masa.
Wannan kalamai zargi ne akan Abba El-Mustapha wanda matashiyar ta yi amfani da fatar baki wajan fadarsu ba tare da kawo kwararan Hujjoji ko shaidu ba.