Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Najeriya ce kadai kasar Duniya da aka ce za’a kawowa Khari amma aka mayar da Abin Comedy>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Babban malamin Addinin Islama, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, Najeriya ce kadai kasar Duniyar da aka ce za’a kawowa Khari amma ta mayar da abin Comedy.

Malam na maganane akan harin da kasar Amurka ta yi barazanar kawowa Najeriya.

Karanta Wannan  Kashi 60 na abinci a Najeriya na lalacewa saboda rashin wuraren adana - NAFDAC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *