Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan Arewa na kowa da irin Chiyn Zharafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu

‘Yan Arewa sun fara kokawa da irin Chiyn Zarafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu.

A Bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ga yanda wasu Inyamurai ke wulakanta ‘yan Arewa dake kananan sana’o’i a kudancin Najeriya.

Da yawa sun rika Allah wadai da hakan inda wasu ke kiran da cewa ya kamata a dauki matakin ramuwa akan Inyamuran.

Karanta Wannan  'Yan Shi'a da Yehudaawa duk abu daya ne, Ko Sheikh Daurawa ma dan Shi'a ne shiyasa yake cewa a musu addu'a>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *