Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan Arewa na kowa da irin Chiyn Zharafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu

‘Yan Arewa sun fara kokawa da irin Chiyn Zarafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu.

A Bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ga yanda wasu Inyamurai ke wulakanta ‘yan Arewa dake kananan sana’o’i a kudancin Najeriya.

Da yawa sun rika Allah wadai da hakan inda wasu ke kiran da cewa ya kamata a dauki matakin ramuwa akan Inyamuran.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kotu ta bayar da belin tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *