Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa, tana Nuna Tsiraici a kafafen sada zukunta dan ta samu daukaka.

Tace iskanci yanzu ba komai bane ya zama Ruwan dare.

Tace kuma tasan duk da haka akwai wanda suka fita, inda ta bayar da misali da Soja Boy.

Tace duk abinta ba zata so yin waka da Soja Boya ba.

@bazzy_talk_show

Bangane dan malele ba as samun a comment section #bazzytalkshow #podcast #viraltiktok #fyp @SHERIFFBULAMA

♬ original sound – bazzy_talk_show
Karanta Wannan  Labarin cewa mun dakatar da El-Rufai tsayon shekaru 30 karyane, Munafurcin jam'iyyar APC ne>>Inji Jam'iyyar SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *