Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Jana’izar Mahaifin Messi

Tauraron dan kwallon Argentina, Lionel Messi ya halarci wajan jana’izar mahaifinsa.

An ga Bidiyon sa tare da iyalansa a wajan jana’izar.

Karanta Wannan  Jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga kan layin dogo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *