Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Yanda aka bìźnè wata mata data rigamu gidan gaskiya da Akwati me kirar Koka-Kola

Wannan wata mata ce da aka binne a akwatin gawa me kirar Kwalbar koka kola.

Matar dai sunan ta Late Madam Efuwari Ego wadda aka bizne a garin Omeya dake karamar hukumar Ogbia ta jihar Bayelsa.

An binneta ne ranar 22 ga watan Nuwamba.

Karanta Wannan  Mata basu son yin aiki da mata a matsayin oganninsu a Ofis shiyasa ake samun irin Mutuminnan na nasar Equatorial Guinea masu yin lalata dasu>>Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *