
Rahotanni daga Jihar Delta sun bayyana cewa hukumar ‘yansandan jihar sun kama wata uwa tana Madigo da diyarta me shekaru 3.
Mahaifin yarinyar ne ne ya kaiwa ‘yansanda korafi kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar, Bright Edafe ya tabbatar.
Yace mahaifin ya ga Bidiyon faruwar lamarin inda ya garzaya ya kaiwa ‘yansanda korafi kasancewar dama ba ta hanyar aure aka samu diyarba.
Bayan kama matar ta amsa laifinta sannan kuma an gwada diyartata inda likitoci suka tabbatar al’aurarta ta yage sannan uwar ta goga mata cutar da ake dauka wajan saduwa.