Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Rahotanni daga jihar Kebbi sun tabbatar da cewa an kubutar da ‘yan mata ‘yan makaranta su 24

Jami’an tsaro sun kubutar da ‘yan mata ‘yan makaranta na jihar Kebbi su 24 da aka yi garkuwa dasu

Jami’an tsaro sun tabbatar da hakan.

Babu dai cikakken bayani kan yanda aka kubutar da daliban amma ana tsammanin sabin karin bayanai an jima kadan.

A ranar 17 ga watan Nuwamba ne dai aka sace yaran daga makarantarsu dake MAGA jihar kebbi.

Saidai daya daga cikinsu ta kubuto.

Karanta Wannan  Subhanallahi kalli Bidiyo: Duk da kkashe na farko da aka yi, an kara samun wasu sun yi bikin kona Qur'ani a kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *