Malamin addinin Islama dake fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Baya halatta Ahlussunah ya je jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Yace duk kuwa wanda yaje har ya je ya dawo, Allah na Fushi dashi.