Saturday, November 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Baya Halatta Ahlussunah ya je Jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi >>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin addinin Islama dake fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Baya halatta Ahlussunah ya je jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yace duk kuwa wanda yaje har ya je ya dawo, Allah na Fushi dashi.

Karanta Wannan  Na yiwa Budurwata chikiy, saidai duk da haka ina sonta, dan hakane na roki iyayena mu je mu baiwa iyayenta hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *