Friday, December 5
Shadow

Matashin da yace Sanata Ned Nwoko ya bashi kudi ya sashi ya Shyèkyè matarshi ya fito yace karya yake

Wani matashi da yayi Bidiyo yace sanata Ned Nwoko ya bashi udi yace ya kàshè matarsa, Regina Daniels ya fito yace karya yake.

Matashin yace shi dama an sanshi da karya a shafin Tiktok.

A Bidiyon farko da ya saki Wanda hutudole ya kawo muku jiya, Matashin yace Sanata Ned Nwoko ya basu Naira Miliyan 5 wai su kàshè matarsa Regina Daniels

Karanta Wannan  Dattawan arewa sun buƙaci Tinubu ya mayar da Fubara bakin aiki

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *