Wednesday, January 14
Shadow

Biyo bayan abinda Hadiza ta yi, An baiwa Adam A. Zango tallar Naira Miliyan 10

Wani kamfani me suna uban harkallah ya bayyana cewa zai baiwa Adam A. Zango tallar Naira Miliyan 10 ya zama jakadan kamfanin.

Shugaban kamfanin ne ya bayyana hakan.

Ya roki Adamu ya amince da wannan tayi daya masa.

Karanta Wannan  Wani mùtùm ya mùtù a kokarin dakko wayarsa data fada rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *