
Wannan malamin ya bayyana cewa idan mutum na da mata kuma yana neman kara aure ya je neman diyarsa kuma ya gano mutum na cin Indomie a teburin me shayi to ba zai bashi diyarsa ba.
Yace dalili kuwa shine hakan ba adalci bane.
Ka bar iyalinsa a gida da garau-garau ka je Teburin me shayi cin Indomie.