
Me magana da yawun jam’iyyar PDP, Kola Ologbondia ya bayyana ficewa daga jam’iyyar.
Kola Ologbondia ya sanar da ficewa daga jam’iyyar ta Adawa ne a wasikar da ya aikewa da shugaban jam’iyyar na mazabarsa dake jihar Kogi.
Bai dai bayyana dalilinsa na barin jam’iyyar PDP din ba.