Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sojan Ruwa ya tursasawa wani me mota cire hoton NAVY da ya saka a motarsa

Wannan Bidiyon wani sojan ruwa ne da ya kama wani mutum dake amfani da hoto me dauke da rubutun Navy a motarsa.

Me motar yace dan uwansa dansanda ne kuma shi ya siya masa motar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sarkin Daura ya nada Rarara Sarkin Wakar Kasar Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *