Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Magidanci ya koka da cewa, matarsa ta bayar da gidansa jingina ta karbi bashin banki, a yanzu kuma bankin sun kwace gidansa

Wani magidanci ya dauki hankula sosai akaita tausaya masa bayan da matarsa ta bayar da gidansa jingina ta karbi bashin baki.

Kudi dai sun narke kuma bankin sun je har gidansa suna watsar masa da kaya waje.

A dauki Bidiyon faruwar lamarin inda ya wallafa a yanar gizo kuma da yawa sun tausaya masa.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura sunan Dr. Bernard Mohammed zuwa Majalisa dan a tantanceshi a matsayin Minista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *