Thursday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta riko hannun wani namiji a gigice tana neman motar da zata hau bayan abinda ya faru a yau a wajan yakin neman zabe a jihar Kaduna

An hangi Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu rike da hannun wani Namiji tana kiran Alhikima ya sama musu mota.

Lamarin ya farune a Kaduna a wajan yakin neman zaben APC inda taron siyasar ya kare babu dadi.

Karanta Wannan  Kasuwar Hannun Jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *