Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Daya daga cikin Yaran Adam. A Zango yace bawai Wata Hadiza Gabon ba, Ko Ali Nuhu a da yabi Adam A. Zango

Wani daga cikin yaran Adam A. Zango yace Ali Nuhu Sarki ma ya bi Adam A. Zango a baya lokacin da yake sharafi.

Ya bayyana cewa kaf Kannywood babu kamar Adamun.

@maaunipodcast

ADAM ZANGO YA FI KARFIN ABIN DA WASU ‘YAN KANNYWOOD SUKE YI MASA

♬ original sound – Ma’auni Podcast
Karanta Wannan  Bidiyo: Yanda wannan matar ta kashe mijinta ta kona gawarshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *