Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya aikewa majalisa Bukatar su amince masa ya aika da Sojoji kasar Benin Republic

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikewa da majalisar Dattijai da bukatar su amince masa ya aika da sojoji kasar Benin Republic.

Kakakin Majalisar Dattijai Godswill Akpabio ya karanta wasikar da shugaba Tinubun ya aikawa majalisar.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da shugaba Tinubu ya aike da sojoji kasar ta Benin Republic suka hana juyin Mulki da sojojin kasar suka so yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo wani gida a Kano inda me gidan ke baiwa Samari dakuna haya ta dan awanni lokaci suka kai 'yan matansu suna Aikata Alfasha, itama tana bada kanta da 'ya'yanta mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *