Monday, December 15
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya shafe kwana na biyu a hannun EFCC

Rahotanni daga Abuja na cewa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya shafe kwana na biyu a hannun Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC.

Rahotanni sun ce EFCC ta samu amincewa daga kotu ta ci gaba da tsare tsohon Ministan.

Ana zarginsa da laifuka 18 da suka hada da daukar nauyin tà’àddàncy da satar kudade da kuma aikata ba daidai ba da ofishinsa.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta ki yadda ta bayar da bayanai akan rayuwar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda tace wakilintane dake taimaka mata wajan cimma burikanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *