Tuesday, September 22
Shadow

Hotuna: Sojan Najeriya ya ajiye aiki bayan shekaru 11, Ji abinda ya fada

Wani Sojan Najeriya ya ajiye aiki bayan shekaru 11 yana aikin na Soja.

Ya bayyana cewa, yana alfahari da aikin kuma bai yi nadamar bari ba.

https://twitter.com/optama/status/1851985467274858662?t=8XTyq468UB9TAtyQ3wZ1Kg&s=19

Sojan dai ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa kuma ya yadda da amincewa da shugabancin hukumar soja ta Najeriya sannan yana jinjinawa sojojin dake ci gaba da bayar da rayuwarsu dan gina kasa.

Saidai ya bayyana cewa shi zai canja sana’a ne shiyasa ya dauki wannan mataki.

Karanta Wannan  Bansan wace irin harka 'yan Matan Fim din Hausa suke suna samun kudaden sayen mota da gidaje ba amma maganar gaskiya kudin Fim basa sayen irin wannan abubuwa>>Inji Isa Bello Jan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *