Saturday, December 13
Shadow

An bude damar daukar aikin ‘yansanda dubu Hamsin

Hukumar kula da aikin ‘yansandan Najeriya, PSC ta sanar da bude damar daukar aikin ‘yansanda na Constable guda dubu 50.

Ga link din da za’a cike kamar haka:

Ga link din anan

A baya dai shugaban kasa ya bayyana bukatar daukar Sojoji 30,000 da ‘yansanda 50,000

Karanta Wannan  Jam'iyyar PDP ta lashe gaba dayan zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *