Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matashin dake ikirarin shi dan Dariqane ya kwankwadi Qiya inda yace dan Rigi-Rigi ya sha

Wannan wani matashi ne dake ikirarin Dariqa inda ya kwankwadi Giya yace dan marigayi, Rigi-Rigi ya sha.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula sosai.

Sannan kuma yayi ikirarin cewa, wai Rigi-Rigi bai rasu ba.

https://www.tiktok.com/@mdaawe24tv/video/7602172306474994952?_r=1&_t=ZS-93bdHG6dHiz

Karanta Wannan  Kalli Yanda Gunkin Virgin Mary(Watau Mahaifiyar Annabi Isa(AS)) ya fashe da kuda a coci saboda mutuwar Fafaroma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *