Monday, December 15
Shadow

Shugaba Tinubu ya aikawa shugaban Benin Republic da Sojoji

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikawa shugaban kasar Benin Republic, Patrice Talon da wakilan sojoji.

Hakan na zuwane bayan da Najeriya ta taimakawa kasar ta Benin Republic wajan dakile yunkurin juyin mulkin.

Kuma wannan ziyara na matsayin nuna goyon baya ga shugaba Patrice Talon daga Najeriya.

Karanta Wannan  Hoto: An kama mutane na 9 saboda yin kashi a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *