Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Mataimakin Gwamnan jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo ya yanke jiki ya fàdì a ofishinsa ya kuma rigamu gidan gaskiya

Rahotanni daga jihar Bayelsa na cewa, Mataimakin Gwamnan jihar, Lawrence Ewhrudjakpo ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa.

An garzaya dashi FMC dake Yenagoa inda likitoci suka tabbatar da cewa ya rigamu gidan gaskiya.

Ya fadi ne da misalin karfe 1:30 na rana inda na kusa dashi suka ce hakan na da alaka da yawan aikin da yake yi.

Karanta Wannan  Saboda jin dadin Cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tinubu ta yi da kakaba Haraji kala-kala akan 'yan kasa, bankin Duniya ya baiwa Najeriya bashin Dala Biliyan $1.5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *