Tuesday, May 20
Shadow

Kalli Kwalliyar Sallah ta Sani Musa Danja da ‘ya’yansa

Tauraron Fina-finan Hausa, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton tare da ‘ya’yansa inda suka sha kwalliyar Sallah.

Ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Hotunan Rahama Sadau yayin da take shakatawa a kasar Turkiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *