Friday, October 23
Shadow

Kalli hotunan Hadiza Gabon da suka dauki hankula sosai

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula.

Hadiza ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda ta yi kamar wata ‘yar yrinya.

Karanta Wannan  Tauraron Mawakin Hausa, Garzali Miko tare da iyalansa sun sha kwalliyar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *