Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka dauki Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Soba Bidiyo babu Filter

Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Soba tace a daina daukarta a cikin wani Bidiyo da aka ga ana daukarta ba ta yi Amfani da Filter ba.

Wasu dai sun ce duk da haka ta yi kyau.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Irin yanda Atiku Abubakar ya je gidan Amaechi ya zauna yana jiransa a falo be fito ba ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *