Sunday, August 30
Shadow

Kalli Bidiyon:Rashida Mai Sa’a ta tabbatar da yin amfani da kwado me ana Zarmalulu mikewa aka Mijinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a wadda a kwanaki ta dauki hankula saboda kawo wani kwado da tace tana hana mazakutar mazan aure tashi idan aka kulleshi ta tabbatar da yin amfani da kwadon akan mijinta.

Wasu abokansu ne suka tsokane ta da hakan kuma bata musa ba.

A karshe sai aka ga sun kashe ita da mijinta.

Karanta Wannan  Shekara biyu na yi ina wa Tinubu aiki a matsayin me magana da yawunsa amma bamu taba zama ni dashi ba ko sau daya>>Inji Aliyu Audu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *