Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba>>Inji Sanata Enyinnaya Abaribe

Sanata Enyinnaya Abaribe ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zabe ba a shekarar 2027.

Ya bayyana hakane a hirar da Jaridar Channels TV ta yi dashi.

Yace ko da a zaben 2023 Tinubu ba zabe yaci ba.

Yace yana da yakinin Tinubu ba zai ci zabe bane saboda yanda mutane ke cikin wahala a gwamnatinsa.

Karanta Wannan  An kama wasu dake amfani da lokacin aikin Hajji suna kai Miyagun Kwàyòyì kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *