
Wannan shima dan Ladanin Hotoro ne da aka yi Hira dashi ya bayyana yanda akawa Mahaifinsu yànkàn Ràgò aka cire masa Màqògòrò.
Yace babu wanda zai so ganin hoton abinda ya faru dan ba abune me kyan gani ba.
Yace yayansu yasa suka goge Hotunan daga wayoyinsu.