Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Indai da Hausa kake Waka, Nine Sarkin Ka>>Inji Dauda Kahutu Rarara

Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, indai da Hausa mutum yake waka a yanzu ya zama sarkinsa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan nadin Sarautar Sarkin Mawakan Hausa da aka masa a garin Daura na jihar Katsina.

Rarara Yace a zahirin Gaskiya shi yama fi iya wakokin Sarauta.

Karanta Wannan  Buhari Bai Taba Son Tinubu A Matsayin Shugaban Ƙasa Ba, Bai Taba Amincewa Da Osinbajo Ba – Sule Lamido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *