Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Dariqar Tijjaniyya basu da banbanci da Yahudawa>>Inji Wannan malamin

Wani malami ya bayyana cewa ‘yan Dariqar Tijjaniyya basu da banbanci da Yahudawa.

Malamin ya bayyana cewa akwai a rubuce-rubucen litattafan dariga da suke inkarin wasu abubuwan addini dan haka yace basu da banbanci da Yahudawa.

Karanta Wannan  Magidanci ya yi karyar cewa an yi garkuwa dashi bayan da ya ranci kudi Naira Miliya 1 ya buga caca dasu aka cinye kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *