
Wannan wani Ladani ne da ya nuna Makogoronsa a yayin da yake Alhinin rasuwar Ladanin Hotoro wanda aka cirewa Makogoro.
Ladanin ya baiwa ‘yan uwansa Ladanai shawarar su rika shiga Masallaci da makami yayin da suka je kiran Sallah.
Hakanan kuma ya Yace Ladanai su rika kulle kofofin Masallaci yayin da suke kiran Salah.