Friday, December 19
Shadow

Tauraron Dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya yi ritaya daga bugawa Najeriya kwallo

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya yi ritaya daga bugawa Najeriya wasa bayan shekaru 15 da ya shafe yana buga wasa.

Ya bayyana hakan ne a shafinsa na sada zumunta.

Ahmed Musa ya bugawa Najeriya wasanni 111 inda kuma shine wanda yafi kowane dan wasa yawan kwallaye a gasar cin kofin Duniya a Najeriya.

https://twitter.com/Ahmedmusa718/status/2001265044110135753?t=lKaDFBWYJpufeS7G-QIDjQ&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mamakon Taron Kiristoci wajan taron addu'arsu a coci ya dauki hankula sosai inda musulmai ke jawo hankalin kasar Amurka da cewa to kunga fa wadanda ake muku karyar ana Mhuzghunawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *