Monday, September 21
Shadow

Anya Malam Pantami Baya shaye-shaye? Inji wannan Faston

Malam ya je Bajoga yace musu Shekara 40 da ya wuce yakan tuko babanshi ya kawoshi Bajoga yayi hira da abokansa.

Ya mayar dashi Gombe

Shekarar shi nawane? 52 Idan ka cire shekaru 40 daga cikin shekarunsa saura shekaru 12.

Yaran mu na da dan shekaru 12 zai iya tuka mota?

Anya malam bai fara shaye-Shaye ba?

Malam ya bata mu yi masa addu’a Allah ya dawo dashi hanya

Inji Wannan Faston

Karanta Wannan  Bayan da aka shafe kwana da kwanaki ana neman matar auren nan, a karshe dai an iske ta a dakin Otal ita da Qartonta suna shakatawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *