Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Danbaban Gawuna ya baiwa Malam Nasiru Jaoje, Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Me martaba Sarkin Kano Hakuri

Danbaban Gawuna ya fito ya baiwa Malam Nasiru Jaoje da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II hakuri.

Ya bayyana cewa duk abubuwan da suka faru a baya ya tuba ba zai kara ba kuma yana fatan za’a gafarceshi.

Hakan na zuwane bayan da rahotanni a baya suka ce jami’an tsaro sun kamashi a wajan bikin murnar nadin sarautar Rarara.

Karanta Wannan  Sabon Umarni: Daga yanzu duk sojan da aka kai daji ya tabbata ya shekye akalla guda daya kamin ya dawo, idan kuwa ka dawo baka sheke ko guda ba aikinka bai cika ba>>Inji Shugaban Sojoji Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *