Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: A karshe dai Shafa Wali ta zabi daya daga cikin masu cewa suna sonta a matsayin mijin aure

Daya daga cikin masu cewa suna son Shafa Wali me suna Muhktar Yahya ya bayyana cewa ta zabeshi a matsayin Miji.

Ya bayyana cewa ta masa comment a kasa Bidiyon sa inda tace ta samu miji.

Saidai da yawa basu yadda dashi ba.

https://www.tiktok.com/@mukhtar.yahayya.f/video/7584958456805838091?_t=ZS-92KLTssAs8f&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tawagar Motocin Atiku Abubakar ta dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *