Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu ‘yan Dariqa Muna da Garantin cikawa da Kalmar shahada>>Abulfatahi ga masu cewa Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai cika da kalmar Shahada ba

Malamin Dariqa, Abulfatahi ya bayyana cewa, su ‘yan Dariqa, Garanti garesu wajan cikawa da Kalmar Shahada.

Ya bayyana hakane akan masu cewa Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai cika da kalmar Shahada ba.

Yace dalili kuwa shine suna yin kalmar shahada safe da yamma.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta ciwo bashi fiye da yanda ta yi niyyar Ciyowa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *