Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin rawar da Tsohuwar matar Adam A. Zango, Maman Haidar ta yi ta jawo cece-kuce sosai

Bayyanar Bidiyon rawar da tsohuwar matar Adam A. Zango, Maman Haidar ta yi ya jawo cece-kuce sosai.

An ganta tana rawa a wajan wani Biki inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Wasu sun ce Allah ya shirya inda wasu sukace Qara’ine take

Karanta Wannan  Na yi Azumi na roki Allah a daga ranar Tashin Qiyama kuma ya amince, Inji Fasto Ebo Noah wanda ya cewa mabiyansa ranar Kirsimeti za'a yi tashin Qiyama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *