Wednesday, April 29
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda motar Naziru Sarkin Waka(G-Wagon) ta samu matsala

Motar Naziru Sarkin Waka, G-Wagon ta samu matsala a jihar Yobe.

An ga Naziru saidai wata motar aka kawo ta daukeshi ya bar motar a wajan.

An ga Bidiyon motar ana ta kokarin gyarata, taki gyaruwa.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa na kkàshè babban abokina kuma aminina wanda muka taso tare tun muna yara watau Mamman Batsa>>IBB ya magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *