Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan bar waka in koma siyasa insha Allah kuma sai na zaka Gwamnan Sokoto>>Inji Mawak, Soja Boy

Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, zai daina waka nan gaba zai koma siyasa.

Yace insha Allahu sai ya zama Gwamnan jihar Sokoto.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

https://www.tiktok.com/@sarkidonamanarmatch/video/7585693677532515640?_t=ZS-92QcM6scmUT&_r=1
Karanta Wannan  'Yan Najeriya na fama da wahala da Talauci sai mun tashi tsaye>>Akpabio ya gayawa Sauran Abokan aikinsa Sanatoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *