An ga Tauraruwar Tiktok, Rabi Haruna na kalaman da basu dace ba kan malamin Addinin Islama, Sheikh Ishaq Adamu Ishaq.
An ganta tana ikirarin wai tana bin malam bashi.
Inda a wani Bidiyo kuma aka ganta tana masa ihun Barawo.