Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Sheikh Nura Khalid, Digital Imam a Coci yana tayasu murnar Kirsimeti ya dauki hankula

An ga malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid wanda aka fi sani da digital Imam na taya Kiristoci murnar Kirsimeti a coci.

An ganshi yana gaya musu irin rayuwar da Yesu Almasihu yayi

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan Kana da mata, zaka kara aure ka zo neman diyata, na gano kana zama a teburin Meshayi, Ba zan baka diyata ba dan kai ba adali bane>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *