Friday, February 13
Shadow

Wannan leshin da kuke gani a jikina, Naira Miliyan 50 ake sayar dashi>>Inji Lizzy Anjorin

Tauraruwar Kafafen sadarwa, Lizzy Anjorin ta bayyana cewa, Leshin dake jikinta ake gani tana sakawa, Naira Miliyan 50 ake sayar dashi.

Ta bayyana hakane yayin da suke takun saka ita da abokiyar sana’arta, Iyabo Ojo.

Ta tambayi cewa shin Iyabo Ojo ta taba saka irin wannan leshin?

Karanta Wannan  A karin farko, Shugaba Tinubu ya sakawa dokar haramtawa sojojin Najariya yin Luwadi, Madigo da shan giya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *