Sunday, December 28
Shadow

Ya dauki Hankula bayan da ya auri mata 2 a shekara daya

Wannan mutumin ya dauki hankula bayan da ya auri mata 2 a shekara 1.

Ta farko ya aureta a watan Janairu inda kuma a watan Disamba ta haifa masa ‘yan Biyu, yayin da ta biyun kuma sati daya da haihuwar matarsa ya aureta.

Saidai mata da yawa na cewa bai wa uwar gidan adalci ba, saboda ya kara aure yayin da take jego.

Karanta Wannan  Hukumar Sojojin Najeriya ta yi martani kan rahoton juyin Mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *