Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya tsayar da dansa, Osborne Nweze Umahi takarar shugaban karamar hukumar Ohaozara, a jihar Ebonyi.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda ake ta tambayar shin ko siyasar Najeriya ta koma gado ne?