Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda wata mata ta ta baiwa Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Muhammad Ayaba a wajan taro

An ga wata mata ta baiwa Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Kayan Marmari a wajan taro kuma ya karba.

A Bidiyon wanda ya yadu sosai an ga gwamnan ya bare ayabar zai ci.

@dangovernor_01

Kalla yanda wata Baiwar Allah take kuka , takawo wa maigirma Gwamnan jihar Bauchi kayan marmari rufi

♬ original sound – Dāngøvernor_01
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zan iya kashe aurena dan in hau Social Media in samu Followers >>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *