
Peter Obi ya bayyana rashin jin dadin rashin ganin Motar Kwana-kwana a wajan hadarin da ya auku da dan damben Najeriya, Anthony Joshua.
Ya bayyana cewa, Abin takaici ne faruwar hakan.
Peter Obi ya mai fatan samun sauki, saidai lamarin ya jawo cece-kuce sosai.